DOWEN COLLEGE LAGOS DEPARTMENT OF LANGUAGES SUBJECT: BAKAKE DA WASULAN HAUSA CLASS: JS1 TEACHER: MRS OGUNDAMOWO E-MAIL ADDRESS: [email protected] BAKAKE bbcddfghjkklmnrstwyyz BBCDDFGHJKKLMNR S TWYYZ Bakake da ba’a amfani da su a harshe Hausa PQXV Tagwayen Bakaken FY GY GW KY KW KY KW SH TS a wajen furtawa zai a yi haka.. FYA GWA GYA KYA KWA KYA KWA SHA TSA Misali: FYA- fyas – Clean GWA –Gwamro - Unmarried man GYA –Gyada – groundnut KWA –Kwando – Basket KYA – Kyaure – Door KWA – Kwaro - Insecy KYA – Kyauta – Gift SHA – Shashasha –Foolish TSA – Tsatsa – Rust WSULAN HAUSA Aeiou Tagwayen Wasulan Hausa Au ai Misali: AU- kyau AI - kwai Aikin Aji 1. Bakake nawa a harshen Hausa a. 20 b. 21 c. 22 d. 23 2. Wanene Tagwayen Wasula a. au b. fy c. ts d. sh 3. Fy.... ana iya karasa shi da..................... a. an d. ag c. as d, am 4. Tagwaye nawa na wasula a. 1 b. 2 c. 3 d. 4 5. Wadanne ne ba a amfani da su a harshen Hausa? a. shdc b. koqj c. qxls d. pqvx LITTAFI- Hausa Language 2 Bakake da Wasulan Hausa Send your answers to the above email
© Copyright 2025 ExpyDoc